Majalisar dokokin jihar jihar Kano, ta ce, za ta nanata gaggauta sahale daftarin kasafin kuɗin shekarar baɗi zuwa doka domin aiwatar da wasu muhimman ayyuka da...
Ƙungiyar Malaman jami’o’in Najeriya ASUU, ta sake yin ƙarin makonni huɗu a yajin aikin da ta ke tsaka da gudanarwa.Ƙungiyar ta bayyana hakan ne a cikin...
Bayan shafe makonni biyar suna yajin aiki jami’an hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya NAFDAC, sun janye yajin aikin a yau Litinin.Mataimakin shugaban...
Rundunar ‘yan sandan jihar Katsina ta kara karfafa dokar hana zirga-zirgar babura a duk sassan jihar.Hakan na zuwa ne bayan watanni hudu da gwamnatin jihar da...
Wasu da ake kyautata zaton fulani makiyaya ne sun yi wa mutum takwas ‘yan uwa kwanton bauna tare da kashe wasu mutane biyu a Danda Chugwi...
Kungiyar Likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD a ranar Litinin ta ce mambobinta a jihar Abia sun shafe kusan shekara guda suna yajin aiki saboda...
Da Dumi-Dumi: Kungiyar ASUU Ta Tsawaita Yajin Aikin Da Ta KeyiKungiyar malaman jami’o’i, ASUU ta kara tsawaita yajin aiki da ta fara watanni biyar da suka...
Kwamishinan Ma’aikata da batutuwan tsaro na Jihar Sakkwato, Kanar Garba Moyi mai ritaya, ya fice daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC.Hakan na kunshe ne cikin wata...
Gwamnan jihar Delta, kuma ɗan takarar shugaban ƙasa da zai taya Atiku Abubakar takara a jam’iyyar PDP Ifeanyi Okowa, ya bayyana cewa yin takararsu shi da...
Jami’an tsaro, sun yi nasarar kama wasu mutane huɗu da ake zargin suna wajen kitsa harin gidan gyaran hali na Kuje dake birnin tarayya Abuja.PRNigeria ta...