Hukumar kiyaye aukuwar hadura ta kasa (FRSC) a Delta a ranar Litinin din nan ta ce har yanzu ba a karbi lasisin tuki guda 7,408 da aka...
Mambobin Majalisar dokokin jihar Oyo sun tsige mataimakin gwamnan jihar, Rauf Olaniyan.Ƴan majalisar sun sauke mataimakin gwamnan ne a zaman su na yau Litinin.Jaridar Solacebase ta...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wata da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi, Opoola Mujidat a filin jirgin sama...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya amince da bayar da fili domin kafa jami’ar Alkur’ani da Musulunci a jihar.Kungiyar Atta’arif Fil-Islam Charity Organisation, mai shedikwata...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Sanata Ademola Adeleke, dan takarar jam’iyyar PDP murna bayan nasarar da jam’iyyar ta samu a zaben gwamnan jihar Osun da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Asabar din nan ya ce yana fatan ganin an gudanar da zaben 2023 cikin kwanciyar hankali yayin da gwamnatinsa ke...
Jami’an Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), sun mamaye wasu rumfunan zabe a Ede a zaben gwamnan jihar Osun da ake yi...
Ɗan takarar shugabancin majalisar tarayya mai wakiltar ƙaramar hukumar Birni Kano KMC, Alhaji Sagir Ibrahim koki, ya taya al’ummar jihar Kano murnar bikin Babbar Sallah ta...
Hukumar jin ɗaɗin Alhazai ta Najeriya NAHCON ta tabbatar da mutuwar wani Malamin addinin Musulunci dan asalin jihar Gombe a ƙasa mai tsarki bayan kammala aikin...