Gwamnatin tarayya ta ce za ta samar da sashe na biyu da na uku na hanyar Kaduna zuwa Zariya a karshen shekarar 2022.Mista Folorunsho Esan, Daraktan...
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya dage cewa dole ne yankin kudancin Najeriya ya samar da shugaban kasar a 2023.Fayose, wanda ya taba zama gwamna...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jaddada aniyar gwamnatinsa na gudanar da sahihin zabe a shekarar 2023.Ya yi wannan alkawarin ne a ranar Laraba yayin ganawa da...
Shugaban Hukumar Jin dadin alhazai ta Jihar Nasarawa, Mallam Idris Ahmad Almakura, ya tabbatar da rasuwar Hajiya Aisha Ahmad, ɗaya daga cikin mahajjatan jihar da ke...
Ƙasar Saudiyya ta sanar da ganin jaririn watan Dhul Hijjah, watau watan Babbar Sallah.Shafin da ke kula da Masallatai biyu masu daraja Haramain Sharifain ne ya...
Majalisar dattawa, ta amince da mutane bakwai da shugaba Buhari ya tura mata domin naɗa su a matsayin ministoci.Majalisar ta tabbatar da naɗin nasu ne bayan...
An gurfanar da wasu masu gadi su biyu a wata kotun Majistare a Jihar Legas bisa zargin satar sarrafaffen kanzon kwali da aka fi sani da...
A yau Laraba ake sa ran majalisar dattawa za ta tantance mutanen da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya aike wa majalisar domin tantancewa gaban in naɗinsu...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya ce bai da isasshen lokacin aiwatar da rahoton taron kasa na 2014.Ya yi wannan tsokaci ne ranar Talata a wajen...
Wasu Sanatoci da suka fusata a dandalin jam’iyyar (APC) sun gana da shugaban kasa Muhammadu Buhari a Abuja ranar Talata.Sanatocin wadanda adadinsu ya kai 22, sun...