Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) ta ce Ministan Kwadago da aiki yi Chris Ngige bai gayyaci kungiyar taro ba.Ngige ya bayyana batun ne bayan taron majalisar zartarwa...
A ranar Juma’a ne kotun koli ta yi fatali da karar da shugaban kasa Muhammadu Buhari da babban lauyan gwamnatin tarayya ke kalubalantar sashe na 84(12)...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano, ta ce ta cafke wani matashi bisa zarginsa da kashe kanin mahaifinsa.Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar SP Abdullahi Haruna Kiyawa,...
Wani dan kasuwa mai suna Jamilu Sule da ke Kano an yanke masa hukuncin daurin shekaru 7 a gidan yari ba tare da wani zabin tara...
Ministan kwadago a Najeriya Chris Ngige ya ce gwamnatin tarayya na tattaunawa da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan yajin aikin da ta shiga, ya kuma tabbatar...
Shugaban majalisar dattawa Sanata Ahanad Lawan, ya ce, majalisar za ta tantance mutanen da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya tura mata sunayen domin tantancewa gabanin naɗa...
Rundunar tsaro a jihar Ondo ta Amotekun ta kama wasu mutane da ake zargi da hannu a kisan kiyashin da aka yi wa masu ibada a...
Rundunar yan sandan jihar Zamfara, ta ce, jami’anta sun kuɓutar wasu mutane su goma sha biyu da kuma jarirai biyu daga wasu masu garkuwa da mutane.Jami’in...
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya ce Amaechi na bukatar kammala ayyukan jiragen kasa da ake gudanarwa a fadin kasar nan.“Ya...
Ma’aikatan hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya NAFDAC, sun tsunduma yajin aiki bisa rashin biyan su albashi.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, ma’aikatan waɗanda...