Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta ce, ta cafke kimanin Tan ɗaya da ɗigo na kayan maye a jihar Katsina....
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi, ta ce, ta kama wasu mutane uku bisa zarginsu da ƙwaƙule wa wani yaro ɗan shekaru goma sha shida idanu domin...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), a ranar Juma’ar da ta gabata ta fitar da bayanan ‘yan takarar da za su fafata a babban...
Manyan masu gabatar da kara na Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) Wahab Shittu da Rotimi Oyedepo na daga cikin lauyoyi 129...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai rantsar da Olukayode Ariwoola a matsayin mukaddashin babban alkalin alkalan Najeriya (CJN) a yau.Ibrahim Muhammad wanda shi ne ya yi murabus...
Alhaji Ibrahim Idris, ko’odinetan hukumar NAHCON Madinah, a ranar Lahadin da ta gabata ya gana da masu gudanar da aikin Hajjin 2022 domin duba ayyukansu domin...
Kungiyar (SERAP)’ ta shigar da kara a kan shugaban kasa Muhammadu Buhari “a kan gazawarsa wajen gudanar da bincike a kan zargin cewa sama da Naira...
Gabanin zaben 2023, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinubu, a ranar Lahadi ya ce yana ci gaba da neman mai yi masa mataimaki.Ya...
Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya ce, za a ci gaba da ƙwaso ƴan gudun hijirar Najeriya da har yanzu suke Kamaru da zarar kwamitin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya sauka a birnin tarayya Abuja bayan da ya baro ƙasar Rwanda.Rahotonni sun bayyana cewa shugaban ya sauka ne da yammacin yau...