Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai bar Najeriya yau Laraba domin zuwa tafi birnin Kigali na ƙasar Rwanda domin halartar taron CHOGM.Hakan na ƙunshe ne a cikin...
Rahotonni daga jihar Biniwe, sun bayyana cewa, an gano gawarwakin mutane 5 da suka mutu sakamakon wani sabon harin da ƴan bindiga suka kai ƙaramar hukumar...
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Arsenal ta kammala cinikin ɗan wasa Fabio Viera daga FC Porto.BBC ta ruwaito cewa ɗan wasan ya amince da komawa tawagar ta...
Rundunar ƴan sandan jihar Bauchi, ta ce, masu garkuwa da mutane sun saki tsofaffin Shugabannin hukumar ƙwallon ƙafa ta Najeriya NFF.Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar...
Rundunar tsaro ta Civil Defence NSCDC shiyyar Kano, ta buƙaci mutane da su riƙa sanarwa da hukumomin tsaro dukkan wani motsi da basu yarda da shi...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya gabatar wa majalisar dattawa sunayen mutanen da ya zaɓa domin zama ministoci. Shugaban majalisar Sanata Ahmed Lawan, ne ya karanto sunayen...
Wata babbar kotu da ke birnin tarayya Abuja, ta dakatar da hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC daga rufe yin rigistar katin zaɓe na...
A zamanta na yau Litinin, Majalisar dokokin jihar Kano ta zaɓi ɗan majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Ƙiru Alhaji Kabiru Hassan Dashi, a matsayin sabon mataimakin...
Hukumar kula da ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna KADSUBEB, ta sanar da sake korar malaman makaranta kimanin dubu biyu da ɗari uku da hamsin da bakwai.Mai...
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle, ya bai wa ma’aikatan gwamnatin jihar hutu na tsawon sati ɗaya domin su samu damar mallakar katin zaɓe.Kwamishinan yaɗa labaran...