A fafatawar da ake a gasar Premier ta kasar nan kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars zata kece raini da takwararta ta Wiki Tourist.Za ayi wasanne...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya ƙaddamar da shirin tattalin arziki Najeriya ta hanyar fasahar internet.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa Shugaba Buhari, ya kaddamar da sabon shirin...
Rundunar ƴan sandan jahar Kano ta tabbatar da cafke wasu matasa 3 da ake zarginsu da zuwa ƙaramar hukumar Rimin-Gado ta jahar Kano, sanye da kayan...
Wasu daga ciki dangin fasinjojin da ƴan bindiga suka yi garkuwa da su na jiragin ƙasan Abuja zuwa Kaduna, sun musanta labarin da ake yadawa a...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta ce alamu na nuna cewa akwai yuwuwar cewa ƴan Najeriya kimanin miliyan casa’in ne za su kaɗa...
Tsohon gwamnan jahar Kebbi, Sanata Adamu Aleiro, ya sauya sheƙa daga jam’iyyar APC zuwa PDP.Tsohon gwamnan wanda yanzu haka ɗan majalisar dattawa ne, ya bayyana ficewar...
Masarautar Ƙaraye ta naɗa sabon Dagaci biyo bayan murabus da tsohon Dagacin ya yi saboda shekarun tsufa.Mai martaba sarkin Karaye Alhaji DR. Ibrahim Abubakar II ne...
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma tsohon Sanatan mazaɓar Kano ta tsakiya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya lashe tikitin zama ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam’iyyar NNPP.Kwankwanso, ya...
Tsohon gwamnan jihar Lagos Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaɓen fitar da gwani na takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC.Bola Tinubu ya samu nasarar ne da...
Bayan kammala tantance akwatuna 10 waɗanda aka kaɗa ƙuri’un zaɓen fitar da gwani na jam’iyyar takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar APC mai mulki.Alamomi na nuna cewa...