Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, zai kai ziyara jihar Kano a gobe Alhamis 16 ga watan Yuni.Hakan na cikin saƙon da mai taimaka wa shugaban ƙasar Malam...
Rundunar ƴan sandan jihar Borno, ta tabbatar da rahoton sace wasu mata biyu da wasu da ake kyautata zaton ƴan ƙungiyar Boko Haram ne suka yi.Kwamishinan...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya yi wata ganawa da gwamnonin jim’iyyar APC a fadar mulki ta Aso Villa da ke Abuja. Shugaban ƙungiyar gwamnonin APC gwamnan...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA, ta gargaɗi maniyyata aikin Hajjin bana kan safarar miyagun ƙwayoyi.Jami’ar hukumar Habiba Zubairu, ce ta...
Ƴan bindigar da suka sace fasinjojin jirgin ƙasa Kaduna zuwa Abuja a ranar 28 ga watan Maris & in da ya gabata, sun ƙara sakin wasu...
Wasu ƴan bindiga, sun sace ƴan kasuwa kusan mutum arba’in a kan hanyarsu ta zuwa jihar Zamfara daga Sokoto. BBC ta ruwaito cewa mafi yawa daga...
Ya zuwa yammacin Asabar ɗin an, kimanin maniyyata ƴan asalin Najeriya mutum dubu ɗaya da ɗari uku da hamsin da huɗu ne suka isa ƙasar Saudiyya...
Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta ƙara kayan aikin yin rijistar katin zaɓe na din-din-din a wasu jihohin Najeriya. Shugaban kwamitin wayar da...
Kungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya ASUU, ta yi watsi da tayin karo-karon kuɗaɗe da za a yi mata don janye yajin aikin da ke yi.Shugabannin ƙungiyar ne...
Runadanar ƴan sandan jihar Kano, ta ce ta cafke mutane goma sha ɗaya bisa zargin su da hannu wajen haddasa wani faɗan daba a unguwar Jakara.Jami’’in...