Sakataren gwamnatin Jihar Kano, Alhaji Usman Alhaji, ya bayyana aniyarsa ta neman kujerar gwamnan jihar Kano a babban zaɓen shekarar 2023 da ke tafe.Usman Alhaji wanda...
Tsohon mashawarci ga Gwamnan Jihar Kano a kan harkokin yada labarai, Salihu Tanko Yakasai ya fice daga jam’iyyar APC.A yau Litinin ne dai Yakasai ya sanar...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta sanya dokar-ta-ɓaci ta tsawon sa’o’i 24 a Ƙananan Hukumomin Jema’a da Kaura, inda ta ce tuni dokar ta fara aiki.Sanarwar na ƙunshe...
Tsohon shugaban majalisan dattijai, Abubakar Bukola Saraki ya bayyana cewa jam’iyyar PDP a shirye take ta amince da zabin ɗan takaran shigaban ƙasa daya idan hakan...
A daidai lokacin da da jam’iyyar APC mai mulki ke tunkarar babban taron ta a ranar Asabar mai zuwa, tsohon gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff,...
Uwar Jam’iyar PDP ta ƙasa ta ce har yanzu ba ta tsaida matsaya a kan ko wanne ɓangare ne na ƙasar nan zai fitar da ɗan...
Wani rahoto wanda a ke fitar da shi shekara-shekara ya nuna cewa Nijeriya na kasan ƙasashe 17 na Afirka da su ka haɗa da Afirka Ta...
Ƙasar Saudiyya ta ƙaddamar da wata manhaja ta neman bizar Hajji da Ummara ta wayar salula a Birtaniya.Saudiya ce ƙasa ta farko a duniya da ta...
Wata bazawara mai ɗa ɗaya ta fasa aurenta bayan da bazawarin da zai aure ta ya aike mata da kayan lefe a ledar bage.Gidan rediyon Freedom...
Gwamna Waziri Tambuwal na Jihar Sokoto da ke neman a tsaida shi takarar shugabancin ƙasa a ƙarƙashin PDP, ya gargaɗi ‘yan Najeriya cewa kada a yi...