Wata yarinya ƴar shekara 16, mai suna Hamida Bawale ta rasu bayan ta faɗa rijiya a yankin unguwar Kofar Fada Gidan Sarki da ke Ƙaramar Hukumar...
Wata kotu a jihar Kano ta aike da Abdulmalik Danbilki Kwamanda daya daga cikin jiga-jigan APC a jihar a gidan yariDanbilki wanda shi ne shugaban ƙungiyar...
Hukumar kula da zirga-zirgar Ababen Hawa ta jihar Kano KAROTA, ta sha alwashin ɗaukar matakin shari’a a kan Ɗaliban Makarantar Sakandaren Dabo da ke unguwar Sabon...
A duk ranar 8 ga watan Maris din kowace shekara ce Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin Ranar Mata ta Duniya wadda kasashe da dama...
Shekaran JIYA Asabar da daddare, gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello ya kira taro a gidansa na ‘yan uwansa gwamnoni a jam’iyyar APC. Makasudin taron na...
Gwamnatin Benin ta saki jagoran masu fafutikar kafa kasar Yarbawa a Najeriya Sunday Ighoho.An saki Ighoho domin ba shi damar zuwa ganin likita a asibiti bisa...
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce jam’iyyar APC ce mafi lalacewa cikin jam’iyyun siyasa a wannan lokaci.Tsohon Sanatan ya kuma ce duk...
Jamiyyar APC ta musanta rahotannin da ke cewa an samu sauyin shugabanci a cikinta.Hakan na ƙunshe ne a wata sanarwa da jam’iyyar ta fitar a ranar...
Babbar kotu tarayya da ke Abuja wadda ke sauraren karar da hukumar NDLEA ta shigar tana tuhumar babban jami’in dan sanda Abba Kyari da wasu mutum...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo ne ke jagorantar ƙasar nan.Shugaban ya faɗi haka ne a Abuja lokacin da zai taka jirgi...