Jami’ar Maryam Abacha da ke Kano ta karrama Hanifa Abubakar, yarinyar nan ‘yar shekara biyar da ake zargin mai makarantar ne ya kashe ta.Jami’ar ta karrama...
Babban Bankin Najeriya CBN ya ba da umarnin rage kuɗin da bankunan ƙasar ke caza yayin cire kuɗi ta ATM da kuma tura kuɗin ta intanet...
Wadanda gobarar ta shafa a babbar kasuwar Mokwa ta jihar Neja, sun yi kira ga gwamnati da ta kawo musu dauki bayan sun yi asarar kayayyaki...
Gwamnan jihar Borno da ke arewacin Najeriya Babagana Umara Zumul ya amince a bai wa wani asibiti mai zaman kansa a Maiduguri tallafin kudi da suka...
Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa, NDLEA, Birgediya Janar Mohamed Buba Marwa (Mai Ritaya) ya gargadi sabbin jami’an hukumar yaki da...
An kama wasu mutane 8 da ake zargin barayin ne masu fasa bututun mai ne a karamar hukumar Akuku-Toru da ke jihar Ribas, yayin da gwamnatin...
Kyiv ya bukaci kasashen Yamma da su kasance cikin “tsari da tsayin daka” a tattaunawar da za su yi da Rasha, a daidai lokacin da shugaban...
Gwamna Atiku Bagudu na Jihar Kebbi ya ce gwamnatin jihar ta saki Naira miliyan 220 domin gina masallaci, da za a laƙanawa suna Sarki Muhammadu Bello...
Babbar Jam’iyyar adawa a Kano ta PDP ta nuna damuwa kan yadda gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje ya ke neman yi wa asusun jihar karkaf.Wannan kuwa...
Hukumar Yaƙi da Masu yi wa Tattalin Arzikin ƙasa Zagon-ƙasa, EFCC, ta tsare Darakta-Janar na gidan rediyon ƙasa, Voice Of Nigeria, VON, Osita Okechukwu.Wata majiya da...