Gwamnan Babban Bankin Najeriya (CBN), Mista Godwin Emefiele, ya bukaci masu sana’ar gine-gine da su rage farashin kayayyakin gine-gine domin amfanin talakawan Najeriya.A cewar sanarwar da...
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Ekiti, Biodun Oyebanji, ya zama dan takarar Gwamna na jam’iyyar APC a jihar Ekiti.Mista Oyebanji ya samu nasara ne da kuri’u 101,703,...
Idan takunkumin da ECOWAS ta kakaba wa kasar Mali a ranar 9 ga watan Janairu na da nufin hana sojoji yin juyin mulki da ba a...
Ofishin Jakadancin Amurka (US) a Najeriya ya tsawaita aikin biyan biza zuwa Satumba 2023 domin karbar masu neman bizar da ke fuskantar matsala wajen yin alƙawarin...
Tsohon Kwamishinan Aiyuka da Gine-gine, Muaz Magaji “ya kurumce” bayan wani hatsari da ya rutsa da shi lokacin da ƴan sanda su ka taso shi za...
Jami’an ƴan Sanda a birnin tarayyar Najeriya sun kama Muaz Magaji, ɗaya daga cikin masu sukar gwamnan Jihar Kano Abdullahi Ganduje.Ƴan sanda sun kama shi ne...
Rashin aikin yi ya ragu sosai a Spain a cikin 2021, kusan kashi uku cikin dari ya fadi zuwa adadin da ba a gani ba tun...
Jami’ar Jihar Chicago ta ce jigon jam’iyyar APC kuma mai fatan zama shugaban kasa, Bola Tinubu, ya halarci jami’ar.Beverly Poindexter, wanda ke kula da buƙatun hukumar...
Mutum shida ne suka ji mummunan rauni a hatsarin da wani helikwafta mallakin rundunar ƴan sandan Najeriya ya yi a Bauchi a jiya Laraba.Gidan rediyon gwamnatin...
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya bai wa daya daga cikin wadanda rikicin ‘yan sanda ya rutsa da su, Samuel Ogundeji tallafin karatu a wani bangare...