Hukumomin Hadaddiyar Daular Larabawa sun ce za a dage dokar takaita zirga-zirgar jiragen sama daga Najeriya da wasu kasashen Afirka 11 a ranar Asabar.Hukumar Ba da...
An gudanar da zaben fidda Gwani na jam’iyyar PDP a jihar Ekiti, wanda izuwa yanzu aka sanar da wanda ya lashe wannan zabe cikin ‘yan takarar...
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya yi kira da a kara saka hannun jari da tallafa wa ilmin fasaha da na zamani, domin wadata matasa da...
Abdulmalik Tanko, mamallakin makarantar Noble Kids Comprehensive College, wanda ya sace da kuma kashe Hanifa Abubakar, ya ce dama can ya yi niyyar fitowa ya amsa...
Hukumar Hisba ta Jihar Kano ta kai sumame shagunan da ake sayar da shisha a kan titin Bompai da ke jihar Kano a jiya Laraba, inda...
Ɓangaren tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya yi ikirarin cewa ba zai janye ƙarar da ke gaban kotun daukaka ƙara ba har sai...
An samu barkewar hayaniya a Kotun Majistare ta daya da ke Gusau a Jihar Zamfara jim kadan bayan da Alkalin Kotun Mai shari’a Sa’adu Gurbinbaure ya...
Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Najeriya ta bukaci naira tiriliyan uku (N3,000,000,000,000) a matsayin tallafin mai na shekarar 2022.Ministar Kudi, Kasafin Kudi, da Tsare-tsare...
Femi Adesina, mai baiwa shugaban kasa shawara kan harkokin yada labarai, ya ce rahoton kungiyar Transparency International (TI) kan cin hanci da rashawa a Najeriya ba...
Babban filin tashi da saukar jiragen sama na Turai da ke Istanbul “a hankali” yana cigaba da aiki kamar yadda aka saba bayan da guguwar iska...