Rahotanni daga ƙaramar hukumar Ƙiru, sun tabbatar da cewa wani matashi da har kawo yanzu ba a samu ƴan uwansa ba ya kashe kansa ta hanyar...
Gwamna jihar Borno Farfesa Babagana Zulum, ya ja kunnen ƴan siyasar jihar da su guji ɗaukar nauyin ƴan bangar siyasa.Hakan na cikin wata sanarwa da mai...
Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce, dakarun sojin Najeriya sun hallaka ƴan fashin daji fiye da 50.Hakan na cikin wata sanarwa da Kwamishinan harkokin tsaron cikin gida...
Ina ma’abota kallon Fina-finan Hausa (Kanywood) Musamman masu dogon zango (Series Films), Ga ClassifyTV.1- Mene ne ClassifyTV?ClassifyTV wata Sabuwar Manhaja ce ta Kallon Fina-finai masu dogon...
Wasu ƴan bindiga da ake zargin yaran gawurtaccen dan ta’addan nan Turji, ne sun kashe fiye da mutane 63 tare da jikkata wasu da dama a...
Hukumar kare afkuwar hadurra ta kasa FRSC shiyyar jihar Kwara, ta tabbatar da mutuwar mutane 11 sakamakon wani hatsarin mota da ya ritsa da su.Shugaban hukumar...
Kwamishinan ƙananan hukumomi da harkokin masarautu na jihar Kano, Alhaji Murtala Sule Garo, ya taya sababbin shugabannin jam’iyyar APC na jihar murna.Murtala Garo a cikin sakon...
Tsohon gwamna kuma kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya musanta rahotannin da ke cewa hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin...
Gwamnatin Najeriya ta keɓe ranar Talata 19 ga watan Oktoban bana a matsayin ranar hutu domin tunawa da ranar da aka haihuwar Annabin SAW.Hakan na cikin...
Shalkwatar tsaron Nijeriya ta ce, jiragen yaƙi sun yi nasarar hallaka ƴan bindiga 40 a wani luguden bama-bamai da suka yi musu a cikin dajin Kwaga...