Wasu jami’an tsaron hadin gwiwa a jihar Ekiti sun kashe wani mai garkuwa da mutane lokacin da ya je karɓar kuɗin fansa a bakin wani daji...
Rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara, ta kuɓutar da wasu mutane 2 daga hannun masu garkuwa da mutane da suka sace su ƙaramar hukumar Zurmi.Mai magana da...
Haɗin gwiwar jami’in tsaron Najeriya, sun kuɓutar da manyan ma’aikatan jami’ar birnin tarayya Abuja 3 da iyalansu waɗanda ake zargin ƴan bindiga ne suka sace su...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta ce, ta cafke wani malamin makarantar Islamiyya bisa zargin sa da sace ɗan uwansa don neman kuɗin fansa.Hakan na cikin...
Rahotonni daga birnin Legas na nuni da cewa, adadin mutanen da suka mutu sakamakon rushewar been nan mai hawa 21 da ake tsaka da ginawa sun...
Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne, sun sace tsohon Janar manajan hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa ta Najeriya NPA...
Rundunar ƴan sandan jihar Jigawa, ta ce, jami’anta sun cafke wasu ɓata garin matasa fiye da su 100.A cewar rundunar ta kama su ne a ƙananan...
Majalisar masrautar Ƙaraye da ke jihar Kano, ta yi tir da Allah wadai da wani labari da ake yaɗawa a kafar sada zumunta ta WhatsApp, cewar...
Rahotanni daga birnin tarayya Abuja na cewa wasu ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai sun kai hari Jami’ar birnin tarayyar. Wasu mazauna Jami’ar da suka nemi...
Gwamnatin jihar Zamfara, ta sanar da buɗe wasu kasuwannin mako-mako a jihar bayan rufe su na fiye da watanni biyu a wani yunƙuri na magance matsalolin...