Rundunar sojan saman Najeriya ta ce, jiragenta uku sun yiwa tarin wasu ƴan ƙungiyar tada ƙayar baya na ISWAP luguden wuta a yankin Arewa masu gabas.Hakan...
Gwamnatin Jihar Kano da ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa reshen jihar Kano da kuma ƙungiyar masu sake sarrafa robobi da ledejin da aka yi amfani da su...
Mai martaba sarkin Ningi Alhaji Yunusa Muhammad Danyaya, ya sha alwashin tuɓe duk mai rawani da ke da alaƙa da ƴan bindiga.Sarkin ya yi wannan gargaɗi...
Gwamnatin Najeriya ta tabbatar da rahoton mutuwar magajin jagoran ƙungiyar ƴan tada ƙayar baya ISWAP Malam Bako wanda ya karɓi ragama ƙungiyar bayan hallaka Al-barnawiy.Mai bai...
Kungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu ta Najeriya IPMAN, ta ankarar da gwamnatin tarayya kan matakin da wasu manyan yan kasuwa masu hada-hadar fetur marasa...
Wasu ayarin mata a ƙaramar hukumar Tsafe ta jihar Zamfara, sun rufe hanyar Gusau zuwa Kaduna a yau Alhamis.A cewar masu wannan bore, hakan na a...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta Najeriya NRC, ta sanar da dakatar da ci gaba da aikin jiragen Kaduna zuwa birnin tarayya Abuja.Dakatarwar na cikin...
Rundunar ƴan sandan jihar Neja ta tabbatar da sace wasu fasinjoji 13 da wasu ƴan bindiga suka yi a kauyen Konar Barau da ke ƙaramar hukumar...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta ce ta cafke wasu mutane da take zargin suna kai wa ƴan bindigar Katsina man fetur.Jami’in hulɗa da jama’a na...
Shugaban ƙasa Muhammdu Buhari ya yi wata ganawar sirri da shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan, yau Laraba a fadar Villa da ke birnin tarayya Abuja.Da...