Gwamnatin jihar Katsina ta ce, ƴan bindigar da ke jihar sun koma yin amfani da na’urar Oba-oba bayan da aka katse na’urorin sadarwar a jihar. Sakataren...
Hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano PHIMA, ta kulle wani asibiti mai zaman kansa Al-ziyadah clinic da ke yankin Naibawa ƴan katako...
Ma’aikatan hukumar zirga-zirgar jiragen ƙasa ta Najeriya sun tsunduma yajin aiki yau Alhamis a wani mataki na neman ƙarin albashi da kula da rayuka da walwalarsu.BBC...
Masarautar Karaye da ke jihar Kano, ta janye dakatarwar da ta yiwa Dagaci Madobawa Alhaji Shehu Musa.Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in yaɗa...
Rundunar Ƴan sanda ta Jihar Kano ta cafke wani saurayi mai suna Muhammad, wanda ya ƙware wajen yaudarar ƴan mata ya ce ya na son su,...
Ƙungiyar Amnesty International ta ce gazawar Najeriya wajen tunkarar matsalar aikata fyaɗe, na ƙarfafa gwiwar masu wannan aika-aika da kashe bakin waɗanda ake yi wa.A wani...
Wani matashi mai suna Haruna Auwala ya rasu a ofishin ƴan vigilante bayan da mahaifinsa, Auwala Ado ya kai shi a yi masa hukunci sabo da...
Rundunar tsaro ta Civil Defense shiyyar Kano, ta Cafke wani matashi Ibrahim Bala wanda ya ƙware wajen ɓalle kayan aikin ginin gidaje.Jami’in hulɗa da jama’a na...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan da ya shafe kwanaki 16 da yin balaguro.Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, shugaban ƙasar ya sauka ne...
Tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Kano, a lokacin zangon mulkin gwamna Abdullahi Ganduje na farko, Farfesa Hafiz Abubakar ya bar tsagin gwamnan inda ya koma ɓangaren Sanata...