Gwamnatin jihar Kaduna, ta ce ta tuntuɓi hukumomin gwamnatin tarayya da abin ya shafa domin ganin ta gaggauta maido da ayyukan sadarwar da aka dakatar a...
Wasu ƴan bindiga da sanyin safiyar Juma’a sun kashe mutane 10 a kauyen Ta’agbe da ke masarautar Miango a karamar hukumar Bassa ta jihar Filato.Jami’in hulɗa...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta ce ta gano gawar mutane biyu, mace da namiji a wata mota, ƙirar Siyana a kan titin zuwa Katsina...
Gwamnatin jihar Kano ta raba takardar ɗaukar aiki na din-din-din ga ƴan rawar ƙoroso 45 da su ke aikin wucin gadi a Ma’aikatar adana Tarihi da...
Fitaccen ɗan jaridar nan da ke aiki da gidan rediyon Freedom a jihar Kano, Nasiru Salisu Zango ya bayyana takaicinsa akan irin halin da yankin Arewacin...
Kwana uku da suka gabata kwamishinan ƙananan hukumomi a jihar Kano Alhaji Murtala Sule Garo wanda ake yi wa kirari da kwamanda, a yi masa take...
Rundunar Tsaro ta ‘Civil Defence’ a Akwa Ibom ta ce ta samu nasarar kama wani mahaifi, Elisha Effiong ɗan shekara 40 yayin da ya ke yunƙurin...
Jaridar The Cable ta tattaro wadannan shawarwari kamar haka:1. Lafta haraji a kan wasu kaya: Babban bankin na Duniya ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta...
Wata rana wani yaro mai suna Francis haifaffe kuma mazaunin kasar Faransa ya shiga ajinsu na makaranta ya zauna. Babu jimawa sai malamarsu tazo aka fara...
Akwai wata babbar matsala da ta ke kokarin tunkaro mu a Arewa da ya kamata mu tashi tsaye don magance ta.Jiya na ga wata wallafa a...