Tsohon mataimakin shugaban kasar, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa ba zai yiwu ƴan Najeriya su cigaba da zama cin firgici ba a sakamakon matsalar tsaro.Alhaji...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta cafke wani matashi mai wankin mota, Abdullahi Sabo bayan da ya arce da motar wata mata, wacce kuɗin ta...
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Fati Muhammad ta dawo Kannywood, bayan shafe shekaru goma sha huɗu da daina sana’ar.Dawowar Fati ta kasance tare da fatan alheri daga...
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya tafi Ƙasar Amurka domin ɗaukar wani kwas na mako ɗaya a jami’ar Havard.Wata sanarwa da Kwamishinan Yaɗa Labarai, Muhammad...
Rahotanni daga jihar Sokoto na cewa ‘yan bindiga sun kona wata motar fasinja dauke da mutum 42.Rahotannin sun ce fasinjojin sun fito ne daga karamar hukumar...
Gamaiyar harin sama da sojojin Nijeriya su ka kai ya hallaka wani babban kwamandan ISWAP, Abu Sufyan da mayaƙan sa da dama a yankin Tafkin Chadi...
Wani ɗan tauri mai suna Nadabo Alhassan ya gamu da ɓacin rana, bayan da ya farke cikinsa da wuƙa a yayin bikin ƴan tauri.Jaridar Daily Nigerian...
Da yiwuwar Ƙungiyar Malaman Jami’a, ASUU ta kuma tafiya yajin aikin sai-baba-ta-gani bayan da ta ce za ta dauki matakin da ya dace a kan gwamnatin...
Ma’aikatar shari’ar ta Najeriya ta ƙaddamar da wani sabon tsari da zai bai wa kotuna damar sauraron shari’o’i daga nesa ta hanyar amfani da intanet.Gwamnatin ƙasar...
Gwamnatin kasar Benin ta amince ta bai wa daya daga cikin manyan kamfanonin sarrafa shinkafa a Najeriya, Labana Rice Mill, eka 30,000 na filin noman shinkafa...