Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje OFR, ya sauka a filin sauka da tashin jiragen sama na Nmandi Azikiwe da ke babban birnin tarayya Abuja,...
Hukumar Yaƙi da sha da ta’ammali da miyagun ƙwayoyi, NDLEA ta kama wani mai suna Onuoha Friday, ɗan shekaru 43 da ƙwayoyi na tramadol har miliyan...
Amadadin bayin Allah da basu da damar isar da saƙonsu gareku ƴan ƙasa na gari wanda suke kuka ba dare ba rana kan abubuwan da suke...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya jajanta wa gwamnatin Amurka da mutanen ƙasar kan mahaukaciyar guguwar da ta kashe sama da mutum 100 a jihohi shida.A wata...
Tsohon gwamnan Jihar Sokoto, Attahiru Bafarawa ya bayyana ɓacin ransa a kan Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari sakamakon rashin zuwa ya jajantawa al’ummar jihar kan ƙona matafiya...
An gano wata jaririyar mai kimanin wata hudu a duniya, da aka sace daga kauyen daga na Karamar Hukumar Tafa ta Jihar Neja, a Jihar Kano.Mahaifiyar...
Ɗaya da ga cikin jagororin zanga-zangar #NoMoreBloodshed in Kano state, Zainab Naseer Ahmed ta nisanta kan ta daga zanga-zangar, jim kaɗan bayan ta dawo daga ofishin...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar na III ya koka da cewa babu wata rana da ba za a kashe al’umma a Arewacin Nijeriya...
A jiya Alhamis ne Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da aikin kwata da kwalbati mai tsawon kilomita 7.6 a Ƙaramar Hukumar Jama’are da ke Jihar...
Wata ƙungiyar kare hakkin bil adama mai mazauni a birnin Kano, Global Community for Human Rights Network (GCHR), ta karrama shugabar kamfanin WhiteBlood Multimedia Service, Hajiya...