Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya naɗa Alaramma Ahmed Sulaiman kwamishinan ilimi na biyu a jihar Kano.Alaramma Ahmad Sulaiman ne ya tabbatar da ba shi...
Hukumar ilimin bai-ɗaya ta jihar Kaduna za ta kori malamai 233 da ake zargi sun gabatar da takardun makaranta na bogi.A cikin jawabin shugaban hukumar Tijjani...
Malam Mas’ud Mas’ud Hotoro, ɗaya da ga cikin malaman da su ka jagoranci mukabala da malam Abduljabbar Nasiru Kabara ya rasu.Jaridar Kano Focus ta ruwaito cewa...
Cibiyar Kula da Cututtuka ta Najeriya (NCDC), ta sanar da karin wasu mutum 105 masu kamuwa da COVID-19 yayin da ta gano uku daga ciki da...
Rundunar sashen ‘yan sanda na musamman a Najeriya, ta ce sun kama wasu da ke zargin masu satar mutane don neman kudin fansa, da ‘yan fashi,...
A yammacin jiya Talata aka samu wani rahoto akan cewa mutane da dama ciki har da daliban Islamiyya ne suka mutu sakamakon hatsarin kwale-kwale a karamar...
Shugaban ƙaramar hukumar birnin Kano, Fa’izu Alfindiki, ya bayyana cewa jami’yyar APC mallakin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ce fa Abdullahi Abbas Sanusi, saboda haka dole kowanne...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, a ranar Talata, ta bayyana cewa korar da aka yi wa Tuɓaɓɓen Sarki Sanusi Lamido Sanusi II daga jihar...
Sabon Shugaban Jam’iyar adawa ta PDP mai jiran gado, Dakta Iyorchia Ayu ya yi kira ga matasan Nijeriya da su tashi tsaye su nemi madafan iko...
Domin tabbatar da an yi wa ma’aikata rigakafin korona kafin cikar wa’adin gwamnatin Najeriya, rahotanni sun ce ma’aikata na rige-rigen yin rigakafi musamman a hukumomi da...