Wata ƴar majalisa a New Zealand ta kai kanta aisbiti saman keke a lokacin da take cikin naƙuda.Ta haihu bayan sa’a ɗaya da isa asibitin.“Ban yi...
Fitaccen malamin Musulunci, Sheikh Abubakar Giro Argungu, ya ce kashi 85 cikin 100 na ’yan Najeriya ba su da rikon amana.Sheikh Giro ya bayyana haka ne...
Wani mutum mai suna Fasto Adekunbi Osho ɗan kimanin shekaru 45 ya samu biyan bukatar sa bayan da wata kotu da ke zamanta a yankin Igando...
Hukumar shirya jarrabawar shiga jami’a, JAMB ta bayyana cewa da ga yanzu ita ce za ta riƙa karɓar Naira 700 da a ke biya a cibiyoyin...
Shugabannin ƙananan hukumomi jihar Kano guda 44 sun jaddada goyon bayansu ga shugabancin jam’iyyar APC ƙarƙashin shugabancin Abdullahi Abbas Sanusi da kuma gwamna Abdullahi Umar Ganduje.Shugabannin...
Ƴan bindiga ɗauke da muggan makamai sun kai hari gidan gyaran hali da ke Jos, Jihar Filato.Francis Enobore, kakakin gidan gyaran halin ne ya baiyana haka...
A wannan makon filin mata da sana’a na kamfanin WhiteBlood Multimedia Service masu mallakin shafin jaridar Kakaki Hausa ya samu zarafin tattaunawa da wata matashiya mai...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Kano ta sanar da cafke ƙasurgumin ɓarawon babur mai ƙafa uku, wanda a ka fi sani da adaidaita-sahu a Kano, ko...
Kwamitin sulhu da jam’iyar APC ta kafa ya ce zai fara aiki ne ta jihar Kano da ga ranar Litinin.A kwanan nan ne dai rikici ya...
Wasu rahotanni daga jihar Edo a Najeriya na cewa an yi garkuwa da wani DPO a jihar.Kafar PRNigeria a ƙasar ta ruwaito cewa an sace ɗan...