Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Kano, KEDCO ya ce nan ba da daɗewa ba za ta fara kai waɗanda su ke mata satar wuta, musamman ta...
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya ce rikici da kuma dabanci a siyasa ke hana mutanen kirki shiga harkokin siyasar Najeriya su bayar da gudummuwa.Jaridar...
Rundunar Ƴan Sanda ta Jihar Ebonyi ta tabbatar da cafke Felix Anyaegbunam sakamakon zargin yin lalata da ƙaramar yarinya.Shi dai Anyaegbunam Farfesa ne a fannin Geophysics...
Davido da Rarara dukkaninsu biyun shahararun mawaka ne wadan da suke da masoya da yawa kuma duk su sun nemi masoyansu da su tara masu kudi...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta gina banɗakuna 58, tare da gyara wasu masu tarin yawa da suka lalace a wani ɓangare na bikin ranar...
A wannan makon filin mata da sana’a na kamfanin WhiteBlood Multimedia Service masu mallakin shafin jaridar Kakaki Hausa ya samu zarafin tattaunawa da wata matashiya mai...
Yara mata guda 7 ne, ƴan shakara 10 zuwa 12, su ka hallaka a wani haɗari na kwale-kwale da ya kife da su a kan hanyarsu...
Fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood Nuhu Abdullahi wanda aka fi sani da Mahmoud, ya bayyana cewa a ɗan tsakanin nan irin nasarorin da ya samu bai...
Gwamnatin tarayya ta amince da baiwa jamiar tarayya dake Dutse kudi naira miliyan dubu goma domin daga darajar asibitin koyarwa na jamiar.Mataimakin shugaban jamiar Farfesa Abdulkarim...
Rahotonni daga garin Damboa a Jihar Borno na nuni da cewa mazauna garin sun wayi gari cikin murna bisa nasarar da sojoji suka samu ta daƙile...