The Dangote Fertiliser Limited has clinched the topmost award for Agricultural Input at the just concluded 17th National Agricultural Show in Keffi, Nasarawa State.The Chairman of...
Daga Abu FouadMai Girma Gwamna Yusuf,Ina fatan wannan wasiƙa ta same ka lafiya. Na rubuta ba don raini ba, sai don fatan ta isa gare ka...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin, ya musanta zargin da Gwamnatin Kano ta yi masa cewa ya fadi magana da ka iya kawo cikas...
Tsohon Ministan Shari’a na Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya ce ganawarsa da hukumar EFCC ta gudana lafiya bayan samun gayyata daga hukumar. Ya wallafa hakan ne...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya bayyana juyin mulkin Guinea Bissau a matsayin abin da ya fi masa zafi fiye da lokacin da ya fadi zaben...
Tsohon Shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya bukaci gwamnatin tarayya ta daina bayar da hakuri ko tattaunawa da ‘yan ta’adda, yana mai cewa lokaci ya yi da...
’Yan bindiga sun afka Gidan-Bijimi da ke Kawu, Bwari a daren Laraba, inda suka yi awon-gaba da ƴan mata guda shida da wani yaro mai shekara...
A ranar Alhamis 28 ga Nuwamba 2025, rahotanni daga India sun tabbatar da cafke ’yan Najeriya 50 a wani babban samamen da ’yan sanda suka kai...
A ranar Juma’a 28 ga Nuwamba 2025, tsohon Attorney-General na Najeriya, Abubakar Malami (SAN), ya tabbatar da cewa Hukumar EFCC ta aike masa da takardar gayyata....
A ranar Alhamis 28 ga Nuwamba 2025, gwamnatin Legas ta bayyana cewa kimanin mutane 160,000 ne ke dauke da kwayar HIV a fadin jihar. Hukumar yaki...