Wani matuƙin Adai-daita-sahu (keke Napep) ya rasa ransa sakamakon wani harsashi da ya sameshi a wajen otal ɗin (brothel) da ke unguwar Badore, Ajah, a jihar...
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da gudanar da bincike kan aikin CCTV mai darajar dala miliyan 460 da aka kaddamar a Abuja, bayan ƙaruwar matsalar tsaro...
Shugaban ƙungiyar IPOB da aka haramta, Nnamdi Kanu, ya kori dukkan mambobin tawagar lauyoyinsa yayin zaman kotu da aka gudanar a yau Alhamis. Kanu ya sanar...
Kwamitin shirya taron Yaumur-rasul ya bayyana cewa an ɗage gudanar da taron zuwa wani lokaci na gaba, bisa shawarwarin da aka samu daga hukumomin tsaro.A cikin...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta sanar da kama manyan dillalan miyagun ƙwayoyi uku tare da kwace sama da kwayoyi 23,000 a wasu sassan jihar. Mai...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da dokar da ta tanadi hukuncin ɗaurin rai da rai ga duk wanda aka same shi da laifin lalata da yara...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya karyata jita-jitar da ke cewa akwai sabani tsakaninsa da jagoransa na siyasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso. Gwamnan ya bayyana...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Kasa (ASUU) ta sanar da dakatar da yajin aikin gargadi na makonni biyu da ta fara a ranar 13 ga Oktoba. Shugaban...
The Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has extended his warmest felicitations to His Excellency, Engr. Dr. Rabiu Musa Kwankwaso, on the occasion of his...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya mika sunan Dr. Bernard Doro daga Jihar Filato ga Majalisar Dattawa domin tantancewa a matsayin sabon Ministan Tarayya. Naɗin nasa...