Shugaban ƙasar Kamaru, Paul Biya, ya sake lashe zaɓen shugaban ƙasa karo na takwas a jere, kamar yadda Majalisar Kundin Tsarin Mulkin ƙasar ta tabbatar. Biya,...
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya nuna takaicinsa bayan ya kasa samun fom ɗin takarar Shugabancin jam’iyyar PDP a hedkwatar jam’iyyar da ke Abuja,...
Hukumar Kula da Wayar da Kan Jama’a ta Ƙasa (NOA) ta bayyana cewa basussukan Najeriya sun ragu sosai tun bayan da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya...
Ministan Kudi da Tsare-Tsaren Tattalin Arzikin Najeriya, Mista Wale Edun, ya tabbatar da cewa tattalin arzikin ƙasar ya fara dawowa hayyacinsa bayan wahalhalun da aka fuskanta...
Mutane da dama sun makale bayan wani ginin bene mai hawa biyu ya rushe da sanyin safiyar Litinin 27 ga Oktoba a unguwar Oyingbo, Legas. Rahoton...
Kungiyar Likitocin Gwamnati masu koyon aiki a asibitocin gwamnati (NARD) ta sanar da cewa za ta fara yajin aikin daga ranar 1 ga watan Nuwamba, 2025,...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama akalla mutum 25 da ake zargi da shirya bukin auren jinsi a yankin Hotoro dake cikin birnin Kano. Mataimakin...
Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Dijital na Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami, zai gabatar da jawabi a taron shekara-shekara na Nigeria Muslim Forum UK (NMFUK)...
Hukumar Kwastam ta Najeriya, reshen Tin Can Island da ke Legas, ta kama kwayoyi da miyagun abubuwa da kudinsu ya kai naira biliyan 5.3, bayan an...
Fadar shugaban ƙasa ta bayyana cewa cire hafsoshin tsaro da shugaba Bola Tinubu ya yi ba shi da alaƙa da jita-jitar yunkurin juyin mulki, sai dai...