Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirinta na sakin Naira biliyan 11.995 cikin awanni 72 domin biyan bashi ga likitoci da sauran ma’aikatan lafiya a Najeriya. Wannan...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta karyata ikirarin da Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi cewa ana kashe Kiristoci da yawa a kasar, wanda ya sa ya sanya...
Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a ta Kasa (JAMB) ta gano yadda aka ɗauki dalibai 2,658 ba bisa tsarin hukumar ba a shekarar karatu ta 2024/2025. Hukumar...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya janye kudirin da ya amince da shi na kakaba harajin shigo...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Alhaji Muhammad Sama’ila-Bagudo, a daren Juma’a a...
Kotun Tarayya da ke Abuja ta dakatar da jam’iyyar PDP daga gudanar da gangamin taronta na ƙasa da aka shirya yi a Ibadan, jihar Oyo, a...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Neja (NSIEC) ta bayyana cewa duk da matsalolin tsaro da ke addabar wasu yankuna na jihar, za a gudanar...
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta Jihar Kogi ta gayyaci shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, da sauran sanatoci zuwa bikin kaddamar da ayyukan mazabarta a garin Ihima, Karamar...
Kotun Tarayya da ke Abuja ta tsige dan majalisar wakilai na mazabar Gummi/Bukkuyum a Jihar Zamfara, Hon. Abubakar Suleiman Gummi, bayan da ya bar jam’iyyar PDP...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Babban Birnin Tarayya Abuja ta samu nasarar kubutar da mutum 23 ‘yan kasashen waje da aka yi garkuwa da su a Nasarawa,...