Gwamnatin Jihar Katsina ta tura karin jami’an tsaro bayan mummunan harin da ‘yan bindiga suka kai, inda suka kashe mutane 13 a masallaci yayin sallar asuba...
Ofishin kare haƙƙin ɗan Adam na Majalisar Dinkin Duniya a ranar Talata 19 ga Agusta, ya yi Allah-wadai da wani ministan Isra’ila mai ra’ayin rikau saboda...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya amince da rage farashin wankin ƙoda daga naira 50,000 zuwa naira 12,000 a manyan asibitocin tarayya a fadin ƙasar.Mai bai wa...
Babban jigo a jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Buba Galadima, ya yi watsi da duk wata yiwuwar haɗin gwiwa tsakanin shugaban jam’iyyarsu, Rabiu Musa Kwankwaso,...
Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale a ƙaramar hukumar Goronyo ta jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriyar a ranar Lahadi 17...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa za a fara ci gaba da yin rajistar masu kada kuri’a a fadin Najeriya daga...
Tsohon Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya shawarci tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan da kada ya tsaya takarar shugabancin ƙasar a zaɓen 2027, inda ya...
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa (ICPC), Musa Aliyu, ya bayyana cewa amfani da hukunci kaɗai ba zai wadatar wajen yaƙi da cin hanci...
Jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar ta lashe zaɓen cike gurbi na ɗanmajalisar jiha a mazaɓar Bagwai da Shanono.A gefe guda kuma, APC mai adawa ce ta...
Gwamnan Jihar Bauchi, Bala Mohammed, ya nada wani ɗan ƙasar Sin, Mista Li Zhensheng, a matsayin mai ba da shawara kan harkokin tattalin arziki ga gwamnatin...