Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sanya hannu a kan kudirin dokar kafa Hukumar Hisbah ta jihar, wanda hakan ya mayar da ita hukuma mai...
The Group Chief Executive Officer of NNPC Ltd, Engr. Bashir Bayo Ojulari has reaffirmed the Company’s commitment to dismantling structural bottlenecks towards laying a solid foundation...
A Litinin din nan 21 ga Yuli, 2025. Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ƙi amincewa da buƙatar tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, inda...
Bayelsa ta nemi a ƙirƙiri ƙananan hukumomi guda 25 a jihar, domin ƙara adadin ƙananan hukumomin da ke jihar daga takwas zuwa 33.Wannan bukata ta fito...
Ƙungiyar Likitoci ta Najeriya (NMA) ta sanar da shirin fara yajin aiki a faɗin ƙasa baki ɗaya daga ranar Alhamis 24 ga Yuli, idan har gwamnatin...
Hukumar shirya jarrabawa ta Afrika ta Yamma (WAEC) ta karyata rahoton da ke yawo a kafafen sada zumunta cewa an soke jarrabawar WASSCE ta shekarar 2025...
Tsohon Shugaban Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) na kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana dalilin da yasa bai samu halartar ziyarar ta’aziyyar da Shugaban kasa...
Shugaban Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), Mista Ola Olukoyede, ya ja kunnen ‘yan Najeriya da su daina wulakanta Naira, yana mai...
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta karyata rahotannin da ke cewa tana shirin bincikar Shugabar Kungiyar Kananan Hukumomi ta Najeriya (ALGON) reshen jihar, Hajiya Sa’adatu Yusha’u, tana...
Jihar Kano ta kammala shirye-shiryen tarbar Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu GCFR a ranar Jumma’a, 18 ga Yuli, 2025, domin jajanta wa gwamnati da al’ummar jihar...