Tsohon Antoni Janar kuma Ministan Shari’a na Najeriya na baya bayan nan, Abubakar Malami, ya mayar da martani kan masu suka ga kokarin yaki da cin...
Tsohon Mai Baiwa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Shawara kan Harkokin Yada Labarai, Femi Adesina, ya bayyana cewa da ace tsohon shugaban na Najeriya ya dogara kacokan...
Shugaban jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a Jihar Kano, Alhaji Hashimu Dungurawa, ya bayyana cewa jagoran jam’iyyar na kasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, bai yanke...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa jawabin cire tallafin mai da ya yi a ranar rantsar da shi lamari ne mai matukar zafi, amma...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 15 ga Yuli, 2025 a matsayin hutu a fadin kasar domin girmama marigayi tsohon Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, wanda ya rasu...
Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta dakatar da zamanta na tsawon sati biyu domin juyayin rasuwar tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari.Majalisar ta ɗage zamanta zuwa ranar 22...
Iyalan tsohon shugaban ƙasar Najeriya Janar Mohammed Buhari sun tabbatar da rasuwar sa a yammacin wannan rana ta Lahadi 13 ga Yuli, 2025 a wani asibiti...
Hukumar Filayen Jiragen Sama ta Ƙasa (FAAN) ta tabbatar cewa ba a samu asarar rai ba a hatsarin da ya faru da jirgin Air Peace mai...
Wani yaro da aka sanya masa suna Muhammadu Buhari ya samu cikakken tallafin karatu daga matakin firamare har zuwa jami’a, bayan ya burge mahalarta wajen kaddamar...
Akalla malaman jinya da ungozoma 15,421 da aka horar a Najeriya ne aka yi wa rajista domin su yi aiki a Birtaniya (UK) tsakanin shekarar 2017...