Dan wasan gaba na ƙasar Spain, Nico Williams, ya sabunta kwantaraginsa a Athletic Bilbao wanda zai zaunar da shi a kulob din har nan da shekara...
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke hukunci cewa Majalisar Dattawa ta Najeriya ta wuce gona da iri wajen dakatar da Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan...
Asusun bayar da lamuni na duniya (IMF) ya yi gargadin cewa kasafin kudin Najeriya na 2025 na fuskantar barazana mai tsanani, saboda raguwar farashin danyen mai,...
Wani sabon rikici ya barkewa a jihar Adamawa, bayan samu wasu hare-hare a kauyukan Lafiya da Boshikiri da ke cikin kananan hukumomin Lamurde da Guyuk na...
Gwamnatin Jihar Yobe, ta sanar da rufe kasuwannin garuruwan Katarko, Kukareta da Buni Yadi saboda barazanar matsalar tsaroWannan mataki na ɗaya daga cikin hanyoyin da gwamnatin...
Tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Labour Party a zaɓen 2023, Peter Obi, ya bayyana cewa gamayyar jamiyyun adawa a Najeriya da su ka rungumi...
Hukumar kula da lafiya a matakin farko ta kasa wato National primary health care development agency ta ce Najeriya na bukatar dala biliyan daya cikin shekaru...
A shirye-shiryen da hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) take take yi gabanin babban zaɓen Najeriya na shekarar 2027, ta bayyana shirin ta na fitar da ƙarin...
Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da kammala jigilar mahajjatan Najeriya daga Ƙasar Saudiyya bayan kammala aikin Hajjin shekarar 2025.A cikin wata sanarwa da...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta tabbatar da mutuwar wani matashi da aka tsinci gawarsa a wani rami sakamakon mamakon ruwan da aka tafka a safiyar...