Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi ta fitar da gargadi ga jama’a, musamman matasa, dangane da wata sabuwar dabi’ar hawa ƙarfen sabis domin kawai neman suna.A wata...
An kashe Kachalla Yellow Danbokolo, babban ɗan bindiga kuma abokin dan ta’addar nan Bello Turji, tare da kwamandoji 6 da mayaƙa 182 a wani farmaki da...
Jam’iyyar APC za ta gudanar da taron Kwamitin Zartaswa na Kasa (NEC) a ranar 24 ga Yuli, 2025 a Abuja, domin yanke hukunci kan ko Ali...
)Gwamnatin Kano ta shirya taron bita na yini biyu ga jami’an yada labari da ke kananan hukumomin jihar.Ma’aikatar Yaɗa Labarai ta Jihar Kano ce ta shirya...
Rundunar ƴansandan Abuja ta musanta rahotannin da ke cewa jami’anta sun karɓe iko da hedikwatar jam’iyyar PDP ta Wadata Plaza a ranar Litinin 30 ga Yuni,...
Ƙungiyar Tsoffin Jami’an Ƴan Sanda a Jihar Kaduna ta bayyana shirinta na gudanar da zanga-zangar lumana ta ƙasa baki ɗaya, wadda suka lakaba wa suna “Uwa...
Dakarun Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, a karkashin Operation FANSAN YAMMA, sun kai hare-hare ta sama, inda suka kashe ‘yan ta’adda da dama a jihar Neja,...
Shugaban Hukumar Haraji ta Ƙasa, Zacch Adedeji, ya bayyana cewa sabbin dokokin gyaran haraji da shugaba Tinubu ya sanya hannu a kansu za su fara aiki...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa za ta gudanar da zaɓukan cike gurbi a ranar Asabar, 16 ga Agusta, 2025,...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan sabbin dokokin gyaran haraji guda hudu da suka shafi muhimman fannoni na tsarin kuɗi da tara...