Kakakin gwamnatin Rasha, Dmitry Peskov ya shaida wa kamfanin dillancin labaran ƙasar TASS cewa shigar Amurka cikin yaƙin Isra’ila da Iran ka iya haifar da ”mummunar...
Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaman ta a Magajin Gari a Jihar Kaduna, ta yanke wa wani mutum mai suna Yusuf Usman hukuncin zama a...
Gwamnatin Jihar Sokoto ta jaddada kudurinta na tabbatar da zaman lafiya da tsaro a fadin jihar, inda ta bayyana cewa a shirye take ta tattaunawa da...
Majalisar Dokoki ta kasa ta ce ta aike wa Shugaban Kasa Bola Tinubu kudurorin dokar harajin da ta amince da su a hukumance domin ya rattaba...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta kammala shirye-shirye domin fara kwaso ‘yan Najeriya wadanda suka makale a kasashen Isra’ila da Iran, sakamakon rikicin da ke...
A kokarinta na hada kan ’yan jarida masu aiki a kafafen yada labarai na zamani da yanar gizo a jihar Kano, Kano State Online Chapel ta...
Rundunar Ƴan Sandan Jihar Kano ta bayyana cewa ta kama mutane 51 tare da kwato makamai da miyagun kwayoyi a wani samamen kamen ‘yan daba da...
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na Yankin Arewa Maso Gabas, Mustapha Salihu, ya ce Shugaba Bola Ahmed Tinubu ne kaɗai ke da ikon yanke hukunci kan makomar...
“Ya kamata Iran da Isra’ila su cimma yarjejeniya, kuma za a iya hakan,” a cewar shugaban Amurka Donald Trump, inda ya ƙara da cewa shi zai...
Babban Hafsan Sojin Kasa, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya bukaci sabbin sojoji da suka kammala horo a Zaria, Jihar Kaduna, da su kasance a koda yaushe...