Aƙalla mutane 100 ne ake fargabar sun rasa rayukansu a wani sabon hari da wasu ‘yan bindiga suka kai wa al’ummar Yelewata da ke karamar hukumar...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMet ta ce akwai yiwuwar wasu jihohin Najeriya su fuskanci ambaliya a daminar bana.Wata sanarwa da NiMet ta fitar a...
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta sanar da ƙarin wa’adin fara tilasta samun lasisin gilashin mota mai duhu ( Tinted Glass) zuwa ranar 12 ga watan Agusta,...
A wani zama na musamman da ta gudanar, Majalisar Dokokin Jihar Adamawa ta amince da karin wa’adin mulkin shugabannin kananan hukumomi daga shekaru biyu zuwa shekaru...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta bayyana wata nasara da ta samu a yaki da miyagun laifuka, inda hadin gwiwar jami’an tsaro suka kai farmaki wani...
Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan da Isra’ila ta tabbatar da kai hari kan Iran, lamarin da ya haifar da ƙaruwar fargabar rikici...
Jirgin Air India mai lamba 171 wanda ya nufi London, ya faɗi ne a wata unguwa da ke kusa da filin jirgin sama a birnin Ahmedabad,...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya karyata yiyuwar Najeriya ta zama ƙasa mai jam’iyya ɗaya a ƙarƙashin mulkinsa.Yayin da yake jawabi a zaman haɗin gwiwa na...
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya ce yana farin ciki da halin rikici da jam’iyyun adawa da dama na ƙasar ke ciki.Shugaban ya bayyana haka ne a...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da soke bikin faretin soja na gargajiya da aka saba gudanarwa duk shekara, domin bikin cika shekaru 26 na ranar Dimokuradiyya a...