Tsawon watanni biyu da suka gabata, al’ummar ƙauyukan ƙananan hukumomin Bokkos da Bassa a jihar Filato ta yankin Arewa ta Tsakiya a Najeriya sun shiga mummunan...
Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Kasa ta’annati (EFCC) ta fara gudanar da bincike kan zargin cin hanci da rashawa da wasu manyan jami’an...
Wani sabon rikici ya barke a Kano biyo bayan yadda sarakunan biyu Alhaji Aminu Ado Bayero da Malam Muhammad Sanusi II suka nada sarautar Galadiman Kano...
Gwamnatin jihar Kano ta rufe wasu rumfunan adana kaya guda biyu a unguwar Sabon Gari da ke karamar hukumar Fagge bisa laifin keta ka’idojin tsaftar muhalli...
Tsohon gwamnan jihar Sokoto, Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ce kishi da gwagwarmayar dimokuraɗiyya ya mutu a zuƙatan ‘yansiyasar ƙasar, kuma a halin yanzu sun kama...
Manchester United ta bi sahun kungiyoyin Barcelona, da Bayern Munich da Real Madrid, a zawarcin mai tsaron gida na Jamus Jonathan Tah, mai shekara 29, idan kwantiraginsa ya...
Ɗan takarar shugabancin ƙasar nan, Atiku Abubakar, ya ce ya kamata shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya janye iyalansa daga shiga harkokin gwamnatin ƙasar.Wata sanarwa da Atiku...
Gwamnatin tarayya ta ce ta fara aiwatar da sabon tsarin Dual Mandate Policy a dukkan kwalejojin ilimi na ƙasar nan, wanda ke ƙunshe cikin sabuwar dokar...
Rundunar ’yan sandan birnin tarayya Abuja ta ce ta kama mutane 1,611 da ake zargi da aikata laifuka daban-daban da suka haɗa da safarar miyagun ƙwayoyi...
Asusun ba da lamunin ilimi na Najeriya NELFund ya karyata zargin karkatar da kudaden rancen dalibai.A cikin wata sanarwa a ranar Alhamis, Oseyemi Oluwatuyi, daraktan yada...