Shugaban Jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Na Ƙasa, Dr. Agbo Gilbert Major, ya bayyana cewa Rabi’u Musa Kwankwaso, jagoran tafiyar Kwankwasiyya, ba mamba bane a...
Yan majalisar dokoki a Najeriya sun sake zama inda suka yi karatu na biyu ga ƙudurin dokar nan da ke neman yin gyaran fuska ga dokar...
Har yanzu babu cikakken bayani daga barikin sojojin Termit na Jamhuriyar Nijar, inda bayanai ke cewa sojoji sun yi wa shugabanninsu bore tare da bijire wa...
‘Yan ta’addan Boko Haram sun kai hari wani sansanin sojoji a ƙaramar hukumar Marte ta jihar Borno a arewa maso gabashin Nijeriya, inda suka kashe wasu...
Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke hukuncin ratayewa ga wani mutum da ta samu da laifin kashe abokinsa saboda hula.Kotun da ke zamanta a kan titin...
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta yi watsi da wani kudiri da ke neman sauya kundin tsarin mulki na 1999 domin tabbatar da tsarin karba-karba a mukamin...
Wasu ’yan bindiga sun yi awon gaba da mutane biyar yayin da suka kai hari ana tsaka da cin kasuwa a ƙauyen Dogon Ruwa da ke...
Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta sanar da kama wani matashi bisa zargin kashe saurayin ƙanwarsa da ya wanke ƙafa ya tafi zance gidansu.Hakan na ƙunshe...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta ce za ta sake duba Jarrabawar UTME ta shekarar 2025, bayan korafe-korafe daga mutane davdama kan matsalolin fasaha...
Wata muhawara ta kunno kai a Jihar Kano da ma wajenta bayan gwamnatin jihar ta ba da umarni a cire naira miliyan 670 daga asusun ƙananan...