Sojojin Najeriya sun miƙa wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu rahoton bincikensu kan jami’an soja 16 da ake tsare da su bisa zargin keta dokokin aiki da...
Kamfanonin rarraba wutar lantarki (DisCos) sun nuna shakku kan umarnin Ministan Wuta, Adebayo Adelabu, na cewa za a raba mitocin wuta kyauta ga dukkan masu amfani....
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Abuja a yau Litinin, 26 ga Janairu, 2026, domin ziyarar aiki zuwa Jamhuriyar Türkiye, kamar yadda Mai Ba shi...
Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, zai koma jam’iyyar APC a ranar Litinin, 26 ga watan Janairu, 2026, bayan ya ajiye mukaminsa daga jam’iyyar NNPP...
Ministar Al’adu, Yawon Buɗe Ido da Tattalin Arzikin Ƙirƙire-ƙirƙire, Hannatu Musawa, ta gargaɗi jam’iyyar APC da cewa za ta iya rage damar samun nasara a zaɓen...
kwamishina a gwamnatin Jihar Kano, yusuf kofar mata ya sanar da saukarsa daga muƙaminsa, yana danganta matakin da ya ɗauka da kaucewa daga tsarin siyasar da...
Gwamnan Jihar Oyo, Seyi Makinde, ya ce abu ne mai wahala a faɗi gaskiya ga masu mulki a ƙarƙashin gwamnatin tarayya ta yanzu, inda ya kwatanta...
Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Dala abJihar Kano, Ali Sani Madakin Gini, ya bayyana cewa ba ya goyon bayan kiran ranar 23/01/2026 a matsayin Ranar Butulci...
Gwamnatin Jihar Kano ta ja kunnen magoya bayan Gwamna Abba Kabir Yusuf da su guji yin kalaman tayar da hankali ko cin zarafin Madugun tafiyar Kwankwasiyya,...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya sallami Mai Ba Shi Shawara Kan Harkokin Siyasa, Sunusi Surajo Kwankwaso, daga muƙaminsa.Rahotanni sun nuna cewa gwamnan ya naɗa...