Connect with us

Featured

Ranar da Kwankwaso Ya Karɓi Kudin Atiku Sannan Ya Ci Amanarsa Ita Ya Kamata a Kira Ranar Butulci ta Duniya – Ali Madakin Gini

Ɗan Majalisar Tarayya Mai Wakiltar Dala abJihar Kano, Ali Sani Madakin Gini, ya bayyana cewa ba ya goyon bayan kiran ranar 23/01/2026 a matsayin Ranar Butulci ta Duniya kamar yadda Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya faɗa. Ya ce a ra’ayinsa, wannan rana ba ita ce tafi dacewa da irin wannan suna ba.

Madakin Gini ya ce a ganinsa ranar 23/02/2019 ce tafi cancanta a kira Ranar Butulci ta Duniya, yana danganta hakan da abubuwan da suka faru a wancan lokaci. Domin a cewarsa a wannan rana ne Kwankwaso tsayar da ’yan takara sannan ya kayar da su saboda wata yarjejeniya da ya ce an yi da jam’iyyar APC a lokacin.

Ya kuma zargi Tsohon Sanatan da cin amanar tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, inda ya ce kudaden zaɓe da Wazirin Adamawa ya bayar aka ki rabawa. Duk da cewa an raba kadan daga baya domin rage haushin rashin nasarar da aka samu a Port Harcourt.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Exit mobile version
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet