Wani ɓangare na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a Jihar Kano ya ƙi amincewa da sakamakon babban taron jam’iyyar da aka gudanar a Abuja, yana...
Kamfanin Wutar Lantarki na Ƙasa (TCN) ya bayyana cewa an samu lamuran lalata kayan wutar lantarki sau 131 a sassan cibiyar sadarwarsa a shekarar 2025, lamarin...
Gwamnatin yankin Ashanti a ƙasar Ghana ta kori ’yan Najeriya 42 bayan hukuncin kotuna kan zargin karuwanci, damfara da wasu laifuka masu nasaba da haka. Ministan...
Najeriya ta fuskanci mummunar koma-baya a harkar kasuwancin waje, inda bayanan Hukumar Kididdiga ta Ƙasa (NBS) suka nuna cewa ƙasar ta yi asarar kusan ₦940.98bn a...
Fadar Shugaban Ƙasa ta yi watsi da zargin cewa an yi sauye-sauye a asirce ga sabbin dokokin gyaran haraji da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanya...
Mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA), Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, ya ayyana Litinin, 22 ga Disamba, 2025,...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu da saka wasu sabbin tanade-tanade cikin dokokin haraji da Majalisar Tarayya ta amince da...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da sauya sunan Jami’ar Kimiyya ta Tarayya da ke Azare, Jihar Bauchi, zuwa Jami’ar Sheikh Dahiru Usman Bauchi, domin...
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya buƙaci gwamnonin jihohin ƙasar nan da su yi biyayya ga hukuncin kotun ƙoli da ya bai wa ƙananan hukumomi ƴancin...
A ranar Juma’a, 19 ga Disamba, 2025, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta ɗauki matakan ƙarfi ba tare da sassauci...