Daga Abba AnwarNi fa a tawa fassarar ta kashin kaina, duk rigingimun da ke faruwa a cikin jam’iyyar APC a jihar Kano, kar ka raba daya...
Majalisar Dattawan Najeriya ta amince da naɗin mutum uku na farko da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gabatar domin zama jakadun Najeriya a ƙasashen waje....
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta ci gaba da ayyuka da manufofin marigayi tsohon Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari, inda ya ce...
Tsohuwar Uwargidan Shugaban Ƙasa, Aisha Buhari, ta bayyana cewa marigayi mijinta, Muhammadu Buhari, ya taɓa yarda da jita-jitar da ake yadawa a Aso Rock cewa ita...
Danmadanho, Kano – Makarantar Government Secondary School (GSS) Danmadanho, Gezawa, wacce aka kafa a shekarar 2008, na fuskantar babban kalubale na rashin zuwan dalibai. Duk da...
Tsohon Babban Alkalin Ƙasa (CJN), Mai Shari’a Ibrahim Tanko Muhammad (mai ritaya), ya rasu yana da shekaru 71 a duniya. An tabbatar da rasuwarsa a ranar...
Wani al’amarin mai ban mamaki ya faru a unguwar Hotoro Maraba da ke Kano, inda wani matashi ya yi wa wani Ladani mai shekaru 70, mai...
Kotun Koli ta Najeriya ta tabbatar da ikon shugaban kasa na bayyana dokar ta-baci a kowace jiha domin hana faduwar doka da oda ko hargitsi a...
Sojin Sama na Najeriya sun kaddamar da wani farmaki na musamman a Dabar Masara, wani wurin da aka san ‘yan ta’adda na da mafaka a Kudancin...
The Kano Online Media Chapel, under the leadership of Abubakar Abdulkadir Dangambo, has congratulated the Commissioner for Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, the...