A ranar Juma’a 12 ga Disamba, 2025, Kotun Koli ta Najeriya ta tabbatar da hukuncin kisa da aka yanke wa Maryam Sanda, wadda aka samu da...
The *One Kano Agenda* wishes to remind the good people of Kano State of its unwavering commitment to unity, progress, and a collective vision for a...
Gwamnatin Jihar Bauchi tare da UNICEF sun bayyana manyan gibin da ake samu a bangaren kula da lafiyar haihuwa, inda aka gano cewa mata uku daga...
A ranar Alhamis 11 ga Disamba 2025, kamfanin Dangote Refinery ya sake rage farashin man fetur (PMS) daga N828 zuwa N699, raguwar da ta kai N129,...
A ranar Jumma’a, 12 ga Disamba 2025, babbar kotun Abuja da ke Gwarinpa ta dage shari’ar da ake yi wa tsohon Ministan Kwadago, Chris Ngige, tare...
Professor Ibrahim Mu’azzam Mai Bushira, former Commandant General of the Kano Hisbah Board, has warned that efforts to form an independent Hisbah unit in Kano State...
Gwamnatin Kano ta yi kira ga kafafen yada labaran yanar gizo, da su rika taka-tsantsan wajen wallafa duk wani rahoto, musamman kan sha’anin tsaro, domin kare...
Ƙungiyoyin HEPPWAS tare da hadin gwiwar NDLEA, Rotary Club na Yenagoa City Centre da Damaris Hotel & Suites, sun gudanar da wayar-da-kai ga daliban Government Secondary...
Tsohon Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya, Abubakar Malami (SAN), ya bayyana cewa tambayoyin da Hukumar EFCC ta yi masa ba su da alaƙa da ta’addanci, safarar kuɗi...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake jan hankalin hukumomin tsaro da su gaggauta aiwatar da umarninsa na cire ’yan sanda daga rakiyar manyan mutane (VIPs)....