Rundunar ‘Yan sanda ta Jihar Kano ta tabbatar da daukar ingantattun matakan tsaro domin gudanar da bikin Takutaha cikin kwanciyar hankali da lumana. Kwamishinan ‘Yan sanda...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana ranar Juma’a, 12 ga Satumba, 2025, a matsayin ranar hutu domin bikin Maulud, wato ranar tunawa da haihuwar Annabi Muhammad (Tsira...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Juma’a, 5 ga Satumba, 2025, a matsayin hutu domin bikin Maulidin Annabi Muhammadu (SAW). Wannan na cikin wata sanarwa da Sakataran...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya sanya hannu a kan kudirin dokar kafa Hukumar Hisbah ta jihar, wanda hakan ya mayar da ita hukuma mai...
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta fara shirye-shiryen aikin Hajjin shekarar 2026, bayan kammala aikin Hajjin 2025 cikin nasara.Shugaban NAHCON, Alhaji Abdullahi Pakistan, ne...
Matashin nan ɗan Asalin jihar Kano da ya wakilci Najeriya a Musabaqar Duniya da aka yi a Amerika, yayi nasarar samu mataki na hudu 4.Bashir Bature...
Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa (NAHCON) ta sanar da kammala jigilar mahajjatan Najeriya daga Ƙasar Saudiyya bayan kammala aikin Hajjin shekarar 2025.A cikin wata sanarwa da...
Ma’aikatar Hajji da Umarah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da buɗe ƙofarta ga masu son zuwa aikin Umarah na shekarar Hijira ta 1447, wanda zai fara...
A ranar Litinin ɗin nan 26 ga Mayun 2025, wata babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kano ta yanke wa Shafi’u Abubakar, matashin nan da aka...
Sama da daliban kur’ani 300 daga jahohin Arewa shida ne suka hallara a jihar Bauchi domin gudanar da gasar karatun kur’ani na gidauniyar Sheikh Dahiru Usman...