Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umarnin a fara farautar ‘yan ta’addan da suka kai munanan hare-hare ga wasu al’ummomi na Jihar Neja, inda...
Sojojin rundunar Operation Hadin Kai sun kashe ‘yan ta’adda biyar tare da ceto fararen hula uku da aka sace a yayin wani farmaki da suka kai...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya taya gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, murnar cika shekara 63 da haihuwa, inda ya yaba masa da gaskiya, tawali’u...
There was an outrage in Kano on Friday following the killing of a Nigeria Security and Civil Defence Corps (NSCDC) volunteer, Abdurrauf Sheriff, who was allegedly...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa shugaban Venezuela, Nicolás Maduro, da matarsa, Cilia Flores, an kama su bayan Amurka ta kai harin sama a kasar...
Jam’iyyar PDP mai hamayya a Najeriya ta yi Allah wadai da matakin gwamnan jihar Plateau na ficewa daga jam’iyyar tare da komawa jam’iyyar APC mai mulki....
Wata kotu a jihar Ogun ta ajiye direban motar Lexus SUV da ya ɗauki fitaccen ɗan damben duniya Anthony Joshua, Kayode Adeniyi mai shekaru 46, a...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce ba ta fitar da jadawalin da tsarin ayyukan zaɓen shekarar 2027 ba, sabanin wasu rahotanni da...
Kasar Canada ta kori ƴan Najeriya 366 daga watan Janairu zuwa Oktoban 2025, yayin da hukumomin shige da fice ke ƙara tsaurara matakan aiwatar da dokokin...
Kano politics was jolted today as a high-level caucus’ meeting convened by the National Leader of the NNPP, Senator Dr. Rabi’u Musa Kwankwaso, ended in embarrassment...