Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya ba da umarni ga dukkan shugabannin ƙananan hukumomi 44 na jihar su riƙa gudanar da tarukan tsaro a...
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya fara kammala shirin naɗa sabbin jakadu a ofisoshin jakadancin Najeriya a ƙasashen waje, bayan watanni da dama da guraben suka...
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Olufemi Oluyede, ya musanta ikirarin cewa ana cin zarafin Kiristoci a ƙasar, yana mai cewa matsalar tsaro da ake fuskanta ta...
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da kashe sama da Naira biliyan 8.2 domin aiwatar da muhimman ayyuka a fannonin ilimi, samar da ruwan sha da kuma...
Hatsari ya auku a kan hanyar Cham–Numan da ke cikin karamar hukumar Balanga a jihar Gombe, inda mutum ɗaya ya rasa ransa, ɗaya kuma ya ji...
Fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Mahmud Gumi, ya yi kira ga shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya ɗauki matakin gaggawa kan gwamnatin Amurka bisa barazanar...
Hukumar Nigerian Education Loan Fund (NELFUND) ta bayyana cewa adadin masu neman tallafin karatun gwamnati ya haura miliyan daya, cikin kasa da shekara guda da kaddamar...
Himma Radio 91.1FM, da ke Kano, ta kaddamar da shirin sanya yara 40 a makaranta karo na farko a Kafin Agur, karamar hukumar Madobi, jihar Kano.Taron,...
The Sarkin Dawaki Babba, Alhaji Aminu Babba Dan Agundi, made the call while he chairing the Summit of the Northern Women Initiative held in FCT Abuja.Alhaji...
Mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin yaɗa manufofi, Daniel Bwala, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu da Shugaban Ƙasar Amurka, Donald Trump, za...