Iyalan mafarauta 16 ’yan Jihar Kano da aka yi wa kisan gilla a garin Uromi da ke Jihar Edo sun yi zargin cewa gwamnati ta yi...
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, ya soki gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, yana mai cewa mafi yawan ’yan Najeriya ba su gamsu da...
The family of a woman who died after childbirth at Aminu Kano Teaching Hospital (AKTH) has accused the facility of medical negligence and a critical lack...
Mai bai wa Shugaban Ƙasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa yunwa da talauci na daga cikin manyan abubuwan da ke haddasa matsalar...
Shugaban Ƙasar Saliyo, Julius Maada Bio, ya zama sabon shugaban Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Ƙasashen Yammacin Afirka (ECOWAS), inda ya karɓi ragamar shugabancin daga Shugaban Najeriya,...
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta gano wasu bama-bamai 9 da ba su fashe ba, a gurin da bom ya fashe kusa da wani kamfanin karafa...
A ranar Lahadi 22 ga Yuni, 2025. Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Marco Rubio, ya bukaci gwamnatin China da ta taimaka wajen hana Iran rufe hanyar shiga...
A shekarar 2024, na’urorin biyan kudi ta POS sun yi hada-hadar kudi da darajarsu ta kai N223.27 tiriliyan, wanda yake nuna samun kari akan N Tiriliyan...
Kano state council of the Nigeria union of journalists NUJ has described the appointment of the immediate past chairman of the council comrade Abbas Ibrahim National...
Wasu mutane biyu, Usman Muhammed da Ibrahim Inuwa, sun rasa rayukansu a ranar Asabar 21 ga Yuni, 2025. Yayin da suke ƙoƙarin ciro waya daga masai...