Ƙungiyar Tsoffin Jami’an Ƴan Sanda a Jihar Kaduna ta bayyana shirinta na gudanar da zanga-zangar lumana ta ƙasa baki ɗaya, wadda suka lakaba wa suna “Uwa...
Dakarun Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, a karkashin Operation FANSAN YAMMA, sun kai hare-hare ta sama, inda suka kashe ‘yan ta’adda da dama a jihar Neja,...
Shugaban Hukumar Haraji ta Ƙasa, Zacch Adedeji, ya bayyana cewa sabbin dokokin gyaran haraji da shugaba Tinubu ya sanya hannu a kansu za su fara aiki...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta sanar da cewa za ta gudanar da zaɓukan cike gurbi a ranar Asabar, 16 ga Agusta, 2025,...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya hannu a kan sabbin dokokin gyaran haraji guda hudu da suka shafi muhimman fannoni na tsarin kuɗi da tara...
Wani tsohon babban jami’in kudi, CFO na kamfanin Samar da man fetur na Najeriya, NNPCL, Umar Isa-Ajiya, ya musanta zargin cewa ta karfin tsiya jami’an hukumar...
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta janye matsayinta na baya dangane da Sanata Samuel Anyanwu, tare da dage taron kwamitin zartarwa na ƙasa (NEC) da aka...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA), reshen Jihar Oyo, ta bayyana cewa kimanin dalibai hudu zuwa biyar cikin goma suna amfani...
Ƴan bindiga sun kashe sojojin Najeriya 15 a wani harin kwanton bauna da suka kai tare da jikkata wasu da dama, kamar yadda majiyoyi daga yankin...
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kudirinta na shawo kan matsalar karancin ruwan sha da ke addabar wasu yankuna a fadin jihar.Kwamishinan Ruwa na Jihar Kano, Alhaji...