Ma’aikatar Yada Labarai da Harkokin Cikin Gida ta Jihar Kano ta shirya wata horaswa ta tsawon kwanaki hudu ga Masu Rahoto na Musamman (SR) da Manyan...
Manajan Daraktan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Najeriya (TCN) reshen Kaduna, Nasir Mansur, ya bukaci al’ummomi da su gaggauta daukar matakai don dakile matsalar lalata kayayyakin...
A ranar Litinin 07 ga Yuli 2025, Kocin AC Milan, Massimiliano Allegri ya bayyana cewa kyaftin din ƙasar Croatia, Luka Modric, zai koma ƙungiyar AC Milan...
Gwamnatocin jihohin Najeriya uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon ƙaruwar fargabar samun ambaliya saboda yiyuwar sakin ruwan madatsar Lagdo ta Kamaru.Jihohin sun haɗar da Benue...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wasu hodar iblis da aka boye cikin man leɓe (janbaki) da kuma takardun mallakar...
Asibitin Kwararru na Best Choice ya sake bijiro da wasu ayyukan farantawa al’umma bayan bude fayil kyauta da rage kaso 50% cikin ayyukansu da suka fara...
Fitaccen mawakin siyasa a Najeriya Dauda Kahutu Rarara, yace ko shine ya fito takara sai ya kada yan jam’iyyar hadaka ta ADC, wacce su tsohon mataimakin...
Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) reshen Jihar Kano ta bayyana cewa fursunoni 58 daga cibiyoyin gyaran hali a jihar na halartar jarabawar kammala sakandire ta...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya nuna sha’awar sake tsayawa takarar shugabancin ƙasa a zaɓen 2027.Atiku, wanda ya tsaya takara da tsohon shugaban ƙasa Muhammadu...
Matashin nan ɗan Asalin jihar Kano da ya wakilci Najeriya a Musabaqar Duniya da aka yi a Amerika, yayi nasarar samu mataki na hudu 4.Bashir Bature...