Gwamnan Jihar Borno da ke Najeriya, Babagana Umara Zulum ya ce ya je garin Marte ya kwana ne domin ƙarfafa wa jama’ar garin gwiwar ci gaba...
Gwarzon ɗan ƙwallon ƙafa a ƙungiyar Inter Miami ta Amurka, Lionel Messi ya zargi alƙalan wasa a babbar gasar ƙwallo ta Amurka, MLS da nuna rashin...
The Kano State chapter of the Inter-Party Advisory Council (IPAC) has expressed strong support for media organizations in the state that recently suspended live political broadcasts....
The Commissioner of Information and Internal Affairs, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, has declared open a two-day intensive training workshop organized by the United Nations Educational, Scientific...
Kwamishiniyar Harkokin Mata da Ci gaban Jama’a ta Jihar Gombe, Asma’u Muhammad Iganus, ta ce gwamnati za ta tabbatar da an yi wa ’yar shekara biyu,...
Hukumar Tace Fina-finai ta Jihar Kano da masu shirya fina-finai sun cimma matsaya bayan dakatar da wasu fina-finai 22 da suka haɗa da Labarina da Dadin...
Aƙalla mutum uku aka kashe, yayin da aka sace 26 a wani sabon harin da ’yan bindiga suka kai yankin Ƙaramar Hukumar Kaura Namoda, a Jihar...
WataGobara ta tashi a Kwalejin Karatun Alƙur’ani da ilimin addinin Musulunci mallakin fitaccen malamin nan, Sheikh Dahiru Usman Bauchi, da ke Rafin Albasa, a Jihar Bauchi,...
Mutum 27 ne suka rasu bayan da kwale-kwalensu ya kife a karamar hukumar Kaiama ta jihar Kwara.Rahotanni sun bayyana cewa fasinjojin na kan hanyar su ne...
Hukumar NDLEA da ke hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Kasa ta ce jami’anta sun kama wani dattijo mai suna Ayuba Ashiru mai shekara 80...