Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu (JAMB) ta ce za ta sake duba Jarrabawar UTME ta shekarar 2025, bayan korafe-korafe daga mutane davdama kan matsalolin fasaha...
Wata muhawara ta kunno kai a Jihar Kano da ma wajenta bayan gwamnatin jihar ta ba da umarni a cire naira miliyan 670 daga asusun ƙananan...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Nijeriya, NDLEA ta sanar da cafke wata mata da ta ɓoye hodar iblis tana shirin tafiya ƙasar Iran.Wata...
By Abba AnwarAmalgamated associations under the banner of Coalition of Kano Indigenes in North East, with Dr Adamu Ahmad, as a Convener, passed a vote of...
Gwamnatin Najeriya ta ce tana tattaunawa kan yadda za a mayar da ‘yan ƙasar kimanin mutum 15,000 da suka maƙale a ƙasashen Kamaru da Nijar da...
Gwamnonin arewa da kuma sarakunan gargajiya sun gudanar da taro a Kaduna, domin tattaunawa kan matsalolin rashin tsaro da suka addabi yankin.Taron wanda ke gudana a...
Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno ya bayar da umarnin haramta sayar da man fetur a karamar hukumar Bama na jihar, ciki har da garin...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ziyarci manyan gidajen ajiya da gyaran hali guda biyu a jihar da ke Janguza da Goron Dutse, yana mai...
Hukumar Ƙwallon Kafa ta Duniya, FIFA, ta ce za ta faɗaɗa Gasar Kofin Duniya ta Mata daga tawagogi 32 zuwa 48.FIFA ta ce sabon tsarin zai...
Tsohon Gwamnan Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso ya soki ’yan siyasar da ke sauya sheƙa daga jam’iyyar da a ƙarƙashinta suka samu nasarar lashe zaɓe zuwa...