Wasu ‘yan bindiga a daren ranar Litinin sun kai wani mummunan hari a garin Morai da ke karamar hukumar Talata Mafara a jihar Zamfara, inda suka...
Hukumar ƙididdiga ta ƙasa NBS ta ce, farashin kayayyaki ya samu hauhawa a watan Maris da ya gabata zuwa kashi 24.23 cikin 100 a sababbin alƙaluman...
Shugaban jam’iyyar APC na Kasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje ya yi wata ganawar sirri da wasu jiga-jigan jam’iyyar NNPP daga Kano.Wadanda aka yi ganawar da su...
Rahotanni daga kungiyar kwallon kafa ta Manchester United na cewa babban mai tsaron gidan ƙungiyar, Andre Onana ya ji mamaki kan matakin da aka ɗauka na...
Sanatan Kudancin Borno, Ali Ndume, ya bayyana cewa a halin yanzu mayaƙan Boko Haram sun ƙwace yankunan ƙananan hukumomi uku a jihar.Ndume ya bayyana cewa mayaƙan...
Fursunoni a gidajen yarin daban-daban a sassan Kasar nan sun koka game da munin irin abincin da ake ba su, wanda suka ce na karnuka ya...
Wasu ’Yan bindiga sun kashe mutane arba’in a wani hari da suka kai a ƙauyukan Zike da Kimakpa, a yankin Kwall da ke Ƙaramar Hukumar Bassa...
Kwamitin kar-ta-kwana mai yaki da ayyukan daba da miyagun Laifuka a nan Kano ya kama kimanin mutane 500 da ake zargin ‘yan daba ne da dillalan...
Hukumar gudanarwar Jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Legas (LASUSTECH) ta kori malaman jami’o’i uku bisa zargin lalata.Malaman uku da aka kora sun hada da Nurudeen...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana kalubale da cigaban da gwamnatinsa ke fuskanta tun bayan hawansa mulkin jihar.A wata hira da aka yi da shi...